Alfijr

Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana

Kwankwaso ya sanar da hakan cikin wata wasika da ya aikewa shugaban jam’iyyar na mazabarsa ta Kwankwaso dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano.
Alfijr
