Alfijr
Alfijr ta rawaito Babban Khalifan Faidah Na Duniya Sheikh Khalifa Muhammadu Mahy Niass Ya Karbi Bakwancin tawagar mai karfi ta mai martaba Sarkin Kano Dr, Aminu Ado Bayero, tare da Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi A Khaulaha Dake Kasar Senegal.
Khalifa Mahy ya tabbatarwa sarkin Kano Khalafancin Tijjaniyya Na Abdullahi Bayero A darikar Tijjaniyya.
Muna Taya Mai Martaba Sarkin Kano Dr Aminu Ado Bayero Murna Da Samun Khalifancin Da Babban Khalifan Faidah Na Duniya Yayi Masa.
Alfijr
Kamar yadda jaridar Tijjaniyya ta wallafa.