Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Ronaldo

Labarai

Kotun Koli Ta Ɗage Sauraren Karar Musayar Naira Domin Yanke Hukunci

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Ƙwace Wasu Manyan Kadarori 14, A Na Wani Gwamna A Najeriya,

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …

INEC, Labarai

A Kasa A Tsare A Raka, Ba Zai Yi Aiki Ba A Zaɓen Bana – INEC

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya, INEC ta ce tsarin a kasa a tsare, a raka ba zai yi aiki ba …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wani Kantin Kayan Waya Ya Shirya Karɓar Tsohon Kuɗi ku Siyi Kayansa A Kano

Posted onFebruary 19, 2023February 19, 2023

Alfijr ta rawaito Kantin siyar da kayan waya na yan birni da ke Zoo Road gidan Ɗan Asabe wato ABBA WAYA ya na karbar tsohon …

Gwamnatin Kaduna, Labarai

Wasu Fusatattu Sun Ragargaza Ɗan El-Rufai Ya Sha Da Kyar A Kaduna

Posted onFebruary 18, 2023February 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …

CBN, Labarai

Bankin CBN Ya Bayyana Makomar Tsoffin ₦200 da ₦500 da kuma ₦1000

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …

Labarai

Bafarawa Ya Maida Martani Ga El-Rufai Kan Dattawan Arewa

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon gwamnan Sokoto kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa ya nuna rashin dadinsa game da kalaman da gwamna  Nasiru El …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Wata Ƴar Fim Kan Liƙa Sabbin Kuɗi A Wajen Biki

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC a Jihar Lagos ta soma gudanar da bincike kan Oluwadarasimi Omoseyin kan zargin lalata darajar sabbin kuɗin Najeriya. Omoseyin Jarumar …

Labarai

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Gbajabiamila Ya Yi Barazanar Damke Gwamnan Babban Bankin CBN

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya ce zai bayar da sammacin kama Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da manajan …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Ceto DPO Da Aka Yi Garkuwa Da Shi

Posted onJanuary 16, 2023January 16, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …

Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Ƙone Motar Dakon Man Fetur A Abuja,

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Juma’a

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai Siya = 738 …

Labarai

Kotun Musulunci Ta Hana Auren Wata Budurwar A Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito hakan ya biyo bayan karar da Wani matashi  ya kai kotun, yana rokon Kotun Musulincin da ke zamanta a unguwar Hotoro a …

Labarai

Yadda Shari’ar Ƴar Gwamnan Kano Da Mijinta Ta Dau Sabon Salo A Yau Juma a

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito a zaman da aka gudanar a ranar juma a 13/1/2023 Alh Inuwa mijin AsiyaBalaraba Ganduje, ya bayyanawa Kotu cewa Balaraba ta bude …

Labarai

Aikin Likita Aikin Ceto Rayuwa Ne Da Sadaukarwa:San Kano

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana irin gudumawar da likitoci suke bayarwa wajen cetan rayukan al’umma da cewa …

Labarai

Matar DG DSS Tayi Umarninci Kama Dan Takarar NNPP Abba Kabir

Posted onJanuary 9, 2023January 9, 2023

Alfijr ta rawaito Aisha Bichi, uwargidan babban daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ta bayar da umarnin tsare Dan takarar jam’iyyar NNPP, …

Labarai

Hukumar NMDFRA Ta Garkame Gidajen Mai 14, A Kano

Posted onJanuary 5, 2023January 5, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Kula da harkokin man fetur ta kasa NMDPRA da ke Kano, ta rufe gidajen mai 14, bayan da ta kiskesu  suna …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 5, 2023January 5, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab