Alfijr Alfijr ta rawaito shugaban hadaddiyar daular larabawa Sheikh Khalifa Bin Zayed Al Nahyan ya rasu, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na kasar WAM ya …
Tag: Military records
Alfijr Buhari ya roki malamai Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, da ta kawo karshen yajin aikin da suke yi. Buhari …
Alfijr Alfijr ta rawaito za a bude wani sabon gidan abinci mai suna Dama Kitchen & Catering Services a Birnin Kano unguwar zoo Road. Za …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya kammala shirin ficewa daga jam’iyyar APC …
Alfijr Alh Amadu Haruna Danzago ya maka Abdullahi Abbas , Ibrahim Sarina kara a kara a gaban kotu Shugaban ‘yan jam’iyyar APC na Kano, tsagin …
Alfijr ta rawaito rundunar sojin Najeriya ta sake kama wani kasurgumin dan ta’addan da aka dade ana nema ruwa a jallo An kama Modu Babagana …
Alfijr ta rawaito Saudi ta baiwa Nijeriya kason kujeru dubu arba in da uku 43 domin zuwa aikin Hajjin 2022. Muhammad Abba Dambatta wanda shine …
Alfijr Kamar yadda ta saba a yau Asabar, 16 ga watan Afrilu 2022, Alfijr ta rawaito kungiyar hadinkai da zumunci KHZ Foundation, ta rabawa marayu …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabon shugaban ma’aikata, Usman Bala Muhammad, wanda har zuwa sabon nadin nasa, …
Alfijr ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sami sahalewar hukumomin Najeriya domin ya bude banki, kamar yadda kamfanin ya sanar ranar Litinin. Kamfanin …
Alfijr ta rawaito Rikici ya ɓarke a gaban Masallacin Ka’aba na Kasar Saudiyya yayin gudanar da aikin Umrah Jami’an tsaro na musamman da ke kula …
Alfijr ta rawaito kungiyar Friends of Mine charity initiatives tayi wani yunkurin alheri irin wanda ta saba yi lokaci zuwa lokaci Ziyarar da kungiyar ta …
Alfijr ta rawaito Wlwasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar ka …
Alfijr Alfijr ta rawaito yunkurin da ‘yan sanda suka yi na kame tsohon Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, inda …
Alfijr ta rawaito Nasir Salisu Zango na cewa, labarin da ya motsa min Zuciya… Yaro ne karami wanda a fuska ban yi zaton ya haura …
Alfijr ta rawaito Engr. Abba K Yusuf ya fice daga jam’iyar PDP ya koma jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) Mai kayan marmari, a hukunce. …
Alfijr ta rawaito Abdullahi Adamu Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Sanata Abdullahi Adamu Ya Zama Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa, Kimanin Shekara Daya …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar Hisbah, ta kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da kuma Dutse jahar Jigawa, suna tsaka da aikata alfasha Kwamandan …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani bangare na Kamfanin BUA Cement da ke Sokoto ya kama da wuta. Wani sashe na Babban kamfanin Cement na shahararren …