Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / …
Tag: Military records
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’a Amina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano ta daure Wata mata mai suna Kaka …
Alfijr Alfijr ta rawaito, an kama wani malamin makarantar firamare mai suna Mukaila Abdurrazak bisa zarginsa da lalata da dalibarsa mai shekaru 13 da haihuwa. …
Alfijr Muna sanar da yan uwa cewar Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa. Alfijr Dr Bashir shine Babban Limamin Masallacin Al-furqan dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu, 2022, ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani mutum mai shekaru 34 dauke da tabar wiwi mai …
Alfijr Allah ya yiwa Alh Aminu Zakari Hanga rasuwa a yau Lahadi. Alfijr Anyi Jana’izarsa a gidansu dake Unguwar Hanga a cikin birnin Kano kamar …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta Jihar Kano, watan KSCPC ta samu nasarar kama wani matashi mai suna …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka 1. Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577. …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 576 …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya …
Alfijr Alfijr ta rawaito Abdullahi Yalwa Ajiyan Yawuri, wanda shine dhugaban ƙungiyar masu kafafen yaɗa labarai ta Arewacin Najeriya, ya ce, ƙara buɗe kafafen yaɗa …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin kasar Birtaniya a ranar Litinin ta ce ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da za ta ba ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito gamayyar kungiyar Concerned Northern Forum ta mika wa Gwamnatin Tarayya wa’adin sa’o’i 72 na korar dukkan ma’aikatan kamfanin man fetur na …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC ta kama tan 120 na ganda mai ɗauke da sinadarai wadda …
Alfijr Alfijr ta rawaito fadar Buckingham ta bayyana cewa sarauniya na tattare da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta maido wa NHIS Naira biliyan 1.5 a ranar …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 576 …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Man Fetur na Kasa wato NNPC Kamar yadda ta alkawarta a yau Alhamis 17 ga Watan Feburairu 2022, ya sauke …
Alfijr ta rawaito yanzu haka Kotun daukaka kara ta Abuja reshen Abuja ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke …