Alfijr ta rawaito Hukumar yan sandan farin kaya, SSS ta kuɓutar da mutane 27 da ake yunkurin safararsu ta kuma miƙa su ga hannun jami’an …
Tag: Latin music videos
Alfijr ta rawaito kungiyar Manchester United ta sanar da tafka asarar Yuro miliyan 115.5 a kakar wasan 2021/22. Alfijr Labarai Kungiyar ta sanar da hakan …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 709 / Siyarwa = 717 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito bayan kisan da wani ɗan China, Geng Quanrong ya yi wa budurwarsa a jihar Kano, Ummukulthum mai lakanin Ummita, sai ga wata …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta mallaki gidan marigayi tsohon jakadan Najeriya a Majalisar ɗinkin duniya Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama domin domin …
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar EFCC sun kama Hassan Babangida Hassan da laifin hada baki, damfarar aiki da kuma jabu. Alfijr Labarai Hukumar ta yi …
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Shagunan Masu Zuba Jari A ci gaban alkawarin da ya dauka na ganin masarautar Bichi ta kayatar da masu zuba jari, Mai …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito jagoranci dalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da …
Alfijr ta rawaito shararren ɗan wasan kwallon kafan nan David Alaba, mai tsaron baya na kungiyar Real Madrid, ta hanyar gidauniyarsa, ya ba da gudummawar …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu a kisan Sadiq dan Kabiru Gaya, sanata …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Mutane bakwai 7, ne suka mutu sannan daya ya jikkata a wani gini daya rufta a jihar Jigawa. Alfijr Labarai Kakakin rundunar …
Alfijr ta rawaito wani dan kasar Chinan dai na zargin Ummukulsum da yaudararsa, ta hanyar kin aurensa bayan ya Dade yana yi mata hidima. Alfijr …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da bayanan Saudiyya da bayanan sirri (SDAIA) da hadin guiwar Google Cloud, sun sanar da wani sabon haɗin gwiwa wanda …