An Yanka Ta tashi! Kungiyar Nas Ta Musanya Janye Yajin Aikin Da Suka Tsunduma

IMG 20250802 WA0001

“Mu fa Ba mu Dakatar Da Yajin Aiki Ba”  – Inji Kungiyar Nas Nas.

Daga Aminu Bala Madobi

Alfijir Labarai ta rawaito cewa Kungiyar Nas ta kasa sun jaddada cewa su fa har yanzu basu janye Yajin aiki da suka tsunduma ba.

Kungiyar tace ayi watsi da rahotonnin da Ministan Lafiya Farfesa Muhammad Ali Paté ke yadawa cewa an cimma matsaya, Kungiyar ta dakatar da yajin aiki.

A cewar kungiyar har yanzu basu cimma wata matsaya ba kan yiwuwar janye Yajin aikin dasuka tsundima sakamakon wasu dalilai.

Muna tafe da cikakken rahotonni

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *