Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa Bisi Kazeem, ya bayyana cewa ya zama wajibi a yi wa jama’a …
Tag: Culture tips
Alfijr ta rawaito Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su zabi wanda suke so daga kowace jam’iyya’ a zaben 2023 mai zuwa. Shugaban ya …
Alfijr ta rawaito Kwamitin Kula da Haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba, a ƙarƙashin jagorancin Hon Baffa Babba Dan’agundi ya amince da …
Alfijr ta rawaito da safiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) dake karamar hukumar Abeokuta ta kudu a …
Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya, NNPC, Limited ya ce ya gano haramtattun bututun nasa guda 295. Shugaban Kamfanin NNPC Mele Kyari ne ya …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga suka kai hari kan ayarin motocin Atiku, yayin da jam’iyyar ke gudanar da taron yakin neman zaben shugaban kasa …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Laraba a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. …
Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin Meta, iyayen kamfanin Facebook, Instagram da WhatsApp, ya kori ma’aikatansa sama da 11,000. Mark ya sanar da korar dimbin ma’aikata …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a wani zama da suka yi na musamman a birnin tarayya Abuja, ya daidaita tsakanin shugaban masu …
Daga Bilkisu Yusuf Ali Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP wadda take babbar jam’iyyar hamayya da ke jihar Kano ta dau harama da saitin cin zabe …
Daga Bilkisu Yusuf Ali Chairperson National Women Allience For PDP 2023. Alfijr ta rawaito ranar 5 ga watan Nuwanba 2022 Malam Ibrahim Shekarau ya cika …
Alfijr ta rawaito Hukumar Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda jami i a hukumar ya tabbatar wa …
Alfijr ta rawaito Kotun Lardin Jihar Illinois ta Amurka ta fitar da wasu sabbin takardu da ke kunshe da ganawar Bola Tinubu da mahukuntan Amurka …
Alfijr ta rawaito mai shari’ar matar tsohon Gwamnan mulkin soja ce na jihohin Bauchi da Ogun, Misis Jumoke Bamigboye ta kubuta daga hannun ’yan bindigar da suka sace …
Alfijr ta rawaito Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama ta samu Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Abdulrasheed Bawa …
Alfijr ta rawaito dukiyoyi na miliyoyin nairori sun kone bayan wata gobara da ta tashi a POWA Plaza, Jos road, Lafia, jihar Nasarawa. A cewar …
Alfijr ta rawaito Wasu fasinjoji 14 sun kone kurmus a hanyar Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da mota kirar Hyundai …
Alfijr ta rawaito kotun Majistare da ke zamanta a Kano a ranar Litinin ta yanke wa wasu mutane biyu Mubarak da Nazifi hukuncin bulala 20, …
Alfijr ta rawaito Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta kawo karshen taron ta na NEC da yammacin jiya Litinin, tare da yanke shawarar cewa …
Alfijr ta rawaito Manchester United ta gano ‘yan wasan gaba da za su saya a kasuwar da za a bude mai zuwa don maye gurbin …