Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Cristiano Ronaldo

Katsina, Labarai

Ɓullar Baƙin Halittu A Katsina Shifcin Gizo Ne — Ƴansanda

Posted onApril 4, 2023April 4, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …

Labarai

Ma’aikatan Zaɓe Da Ƴan Jarida Sun Sha Da Ƙyar A Wata Mazaɓa A Kano

Posted onMarch 18, 2023

Alfijr ta rawaito Rahotanni daga Jihar Kano sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja’oji har wasu ma’aikatan zaɓe da ƴan jarida suka …

INEC, Labarai

Ibtila’i: An Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Wucin Gadi Na INEC 17 Yayin Tafiya Aiki

Posted onMarch 18, 2023

Alfijr ta rawaito Hoodlums sun yi garkuwa da ma’aikatan wucin gadi 17 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da aka tura zuwa …

Labarai

Wani Ɗan Sanda Ya Harbe Matarsa Da kwartonta

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito an kama wani jami’in ɗan sanda mai suna Mmutle a Afirka ta Kudu bisa hannu a kisan matarsa da wani ɗan shekara …

Labarai

Wasu Masu Zanga-Zanga Sun Yi Yunkurin Kona Ofishin ‘Ƴan Sanda

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito daruruwan matasa a Ore, hedikwatar karamar hukumar Odigbo ta jihar Ondo, sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da mutuwar wani mutum …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Bada Umarnin Kama Wani Mawallafin Yanar Gizo

Posted onMarch 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya umurci hukumar binciken manyan laifuka ta jihar, CID, da ta gudanar da binciken …

Labarai

Ibtila’i : Yan Bindiga Sun Sace Mutune Tara A Birnin Tarayya Abuja

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …

Labarai

Kyautar Bajinta 3 Da Manchester United Ta Lashe A Fabrairu

Posted onMarch 11, 2023

Alfijr ta rawaito Manchester United ta lashe kyautar bajinta uku a gasar Premier League a watan Fabrairu. Erik ten Hag shine ya lashe kyautar mai …

Labarai

An Kori Mataimakin Dan Takarar Gwamna Da Shugabannin Jam’iyyar NNPP

Posted onMarch 11, 2023

Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …

Labarai

Kotun Ƙoli Ta Tabbatarwa Da Sanata Rufa’i Hanga Nasarar Sanatansa

Posted onMarch 10, 2023March 10, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …

Labarai

Kotu Ta Umarci INEC Da Ta Bada Dama Ayi Zaben Gwamnoni Da Katin Zabe Na Wucin-Gadi

Posted onMarch 9, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito a ranar Alhamis wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta …

Labarai

Ibtila’i: Mutane Da Dama Sun Mutu Wasu Sun Jikkata Yayin Da Motar BRT Ta Yi Karo Da Jirgin Ƙasa A Lagos

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wani jirgin fasinja ya murkushe wata motar ma’aikatan gwamnatin jihar …

Labarai

INEC Za Ta Sake Gudanar Da Zabe A Mazabar Tarayya Doguwa/Tudun Wada

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) za ta gudanar da nata zaben a mazabar Doguwa/Tudun Wada, a Kano. Jami’in zaben …

Labarai

Takaitaccen Tarihin Marigayi Alh Musa Musawa

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Shari’ar Da Aka Fara Yiwa Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus  ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …

Labarai

Ta Tabbata Cristiano Ronaldo Ya Sauya Sheka

Posted onDecember 31, 2022December 31, 2022

Alfijr ta rawaito A hukumance Cristiano Ronaldo zai taka leda a Saudiyya. Kulof din Al-Nassr na Riyad ya kulla yarjejeniya mafi girma a wannan kakar …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab