Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan fashi da makami ne sun harbe mutum daya a Abuja, sun kashe wani mazaunin …
Tag: designs
Alfijr ta rawaito Dakarun Hukumar Hisbah a jihar Jigawa sun kama mutane 31 da su ka haɗa da mata 25 a Ƙaramar Hukumar Kazaure da …
Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …
Alfijr ta rawaito bayan da dubun wasu mutane uku da ake zargi da yunkurin sace tsohon ma’aikacin su, Ifenuga Olayinka, bayan ya kore su a …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani Magidanci a wata kotun majistare da ke zamanta a Ikeja mai shekaru 42, Austin Anthony, a ranar Talata …
Alfijr ta rawaito Sama da Sa’o’i 24 Bayan Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mataimakin Sufeton ‘Yan Sanda (DSP) da wasu jami’ai uku; Hukumomin ‘yan sanda …
Alfijr ta rawaito tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce ba wai NNPP ke …
Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da har yanzu ba a tantance su waye ba, sun kashe Lucky Idoko, shugaban matasan jam’iyyar APC a jihar …
Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …
Alfijr ta rawaito yayin da kungiyar malaman jami’o’i ta shiga yajin aikin wata takwas, shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Juma’a, …
Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, wanda ya bayyana hakan a madadin gwamnatin tarayya, yana taya daukacin al’ummar Musulmi na gida …
Alfijr ta rawaito dan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar NNPP Engr. Abba K. Yusuf a ranar malamai ta duniya a wannan shekara ta 2022, …
Alfijr ta rawaito Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya ce kasar na iya duba yiwuwar siyan sabon jirgin fasinja kirar C919 da aka amince …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta yi nasarar cafke barayin da suka sace motar limamin Masallacin Juma’a na ITN Zangon Shanu dake …
Alfijr ta rawaito wani ibtila’i ya faru a ranar Lahadi, yayin da wani mutum da har yanzu ba a kai ga gane ko wanene ba …
Alfijr ta rawaito hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani tsohon dan ƙwallon kafa, Emmanuel Okafor a filin jirgin …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood Hadiza Aliyu wadda aka fi sanida Hadiza Gabon ta ƙaryata batun cewa ta damfari wani da sunan za …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta yanke wa wani Lanso Ogundele hukuncin daurin rai da …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 728 / Siyarwa = 740 Pounds zuwa Naira Siya …