A yau Talata, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya wannan sabuwar shekara ta zama shekara mai albarka, cike da rahama, zaman lafiya da yalwar arziki a garemu.
Ya Allah, Ka gafarta mana kura-kuranmu na baya, Ka karɓi tubanmu, Ka shiryar da zukatanmu zuwa ga abin da Ka yarda da shi. Ka ƙara mana imani, lafiya da tsawon rai cikin biyayya gare Ka.
Allah Ya sa mu shiga wannan shekara da alheri, Ya fitar da mu daga dukkan damuwa da ƙunci, Ya albarkaci iyalanmu, abokanmu da al’ummarmu baki ɗaya.
Muna taya dukkan Musulmi murnar sabuwar shekarar Musulunci. Allah Ya sanya ta zama mafari na alheri da nasara a gare mu baki ɗaya, albarkacin Shugaba Sallahu Alaihi Wasallama, Annabinmu abin faharinmu farin jakada..
Saƙon Alhaji Musa Bello Mahmud Jidda Ɗan Adalan Mubi
Saraki kenan na 1448 AH.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t