Kano, Labarai Rundunar ‘yan sintiri ta vigilantee a Kano ta bayyana Nasarar data samu yayin Gudanar da ayyukan ta a kankanin lokaci. Posted onJuly 4, 2026July 4, 2026 Babban Kwamandan rundunar Alhaji Shehu Rabiu ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da manema labarai a yammacin wannan rana. Yana me bayyana wasu daga …