On Tuesday, March 5, 2024, a delegation from the Islamic University in Uganda (IUIU), led by the Vice Rector (Academic Affairs) Dr. Jamil Serwanga, visited …
On Tuesday, March 5, 2024, a delegation from the Islamic University in Uganda (IUIU), led by the Vice Rector (Academic Affairs) Dr. Jamil Serwanga, visited …
An tabbatar da mutuwar mutane biyar yayin da wasu bakwai suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Ore-Lagos a ranar Asabar. …
Gwamnan Kano Abba Yusuf ya rantsar da kwamitin riko na kananan hukumomi 44 da ke jihar, tare da gargadin cewa su guji shugabancin zalinci. Alfijir …
Gwamnatin ta kama hakiman biyu da laifin rashin yi mata biyayya. Gwamnatin Jihar Kebbi ta tube rawanin Hakimin Sauwa, Alhaji Muhammad Tajudden-Sauwa, bisa laifin rashin …
Hukumar ta ja hankalin mutane kan kula da ababen amfani na gida. Alfijir labarai ta rawaito hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta sanar da …
Good interaction between Emir Alhaji Aminu Ado Bayero and Kano state politics and politicians. Experience and expertise in uniting the Kano community is one of …
Kwanaki biyu da sace Daliban Makarantar gwamnati a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, wanda har yanzu ana ta taƙaddamar yanda za’a karbo su. Alfijir …
Jami’an ‘yan sanda sun kama wata mahaifiya saboda yunkurin kashe jaririnta da ba shi guba da zummar ya sha ya mutu. Alfijir labarai ta rawaito …
Ƙungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ƴan gudun hijira a jihar Borno da ɗalibai ɗari biyu da tamanin da bakwai da malamai a …
Gwamna Uba Sani ya sha alwashin yin bakin ƙoƙarinsa don ganin an kuɓutar da dukkan ɗaliban. Alfijir labarai ta rawaito wasu ƴan bindiga sun kai …
Daga Baba Usman Gama Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan ɗaruruwan Musulmai a yayin da suke sallar Juma’a a wani yanki na Birnin Gwari …
Gwamnatin jihar kano tace ta rage lokacin aiki ga ma’aikatan ta a fadin jihar a cikin watan azumin Ramadan mai alfarma. Alfijir labarai ta rawaito …
The Nigeria Association of Women Journalists NAWOJ has appealed to Kano State Pilgrims Welfare Board to allocate Hajj slots to the state chapter of the …
From Lubabatu Garba The Kano state government says reiterates commitment to partner with investors for the development.of the state Alfijir labarai reported the state Governor …
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji sa’ad Abubakar III ya yabawa dan kasuwar nan Alhaji Adamu Yahaya bisa gina katafaran masallacin juma’a da ya gina a …
Mai martaba sarkin kano Alhaji Amunu Ado Bayero ya nuna gansuwarsa bisa yanda aka samu fahimtar juna tsakanin yan kasuwa da jami’an hukumar fasa kauri …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1600/ …
President Bola Tinubu condemns the heinous incidents of abduction involving very vulnerable victims, internally-displaced persons in Borno State, and students in Kaduna State. Alfijir labarai …
Wani malamin makarantar firamare da sakandare da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya baiyana cewa ɗalibai 287 ƴan bindiga su …