Fitaccen Jarumin Masana’antar shirya Fina-finai ta Kannywood Adam A. Zango, ya gamu da haɗarin mota akan hanyarsu daga Kaduna Zuwa Kano, wanda hakan ya tada hankalin da yawa daga cikin Masoyansa, da kuma mabiyan Jarumin.
Sai dai a labarin da ya ishemu babu wanda ya rasa ransa a wannan ibtila’i.
Jarumi Adam Zango ya rubuta a shafinsa na facebook cewar: Alhamdulillah! Addu’ar kowa tana samuna a ko’ina. Allah ya Kara Kiyaye Gaba da Bayanmu.
Ina Godiya da addu’o’i da Damuwarku a Kaina.


Allah Ubangiji ya kara kiyaye wa ameen sunma ameen.
Ga Masu Son Bada Talla A Kira +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN