Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: EFCC

EFCC, Labarai

Kotu Ta Daure Aisha Mai Lakanin Mama Boko Haram Da Wasu Mutane Biyu Kan Badakalar ₦66m

Posted onAugust 13, 2022August 13, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC shiyar Maiduguri, ta samu hukuncin daure Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, tare …

EFCC, Labarai

Hukumar Yaki Da Yiwa Tattalin Arziki Kasa EFCC Tayi Dirar Mikiya Kasuwar Wapa A Kano

Posted onAugust 4, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) a ranar Alhamis sun kai farmaki Kasuwar Wapa da ke karamar …

EFCC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnatin Tarayya Ta Kori Mukaddashin Akanta-Janar Na Najeriya, Anamekwe Bisa Zargin Almundahana

Posted onJuly 4, 2022July 4, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito makonni biyu da suka wuce AGF Mista Okolieaboh Ezeoke Sylvis, tsohon Daraktan TSA (Treasury Single Account). Gwamnatin Najeriya ta maye gurbinsa …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Akanta-Janar, Ahmad Idris Kan Zargin Badakalar kudade Naira N80bn

Posted onMay 16, 2022May 16, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama Akanta Janar na Tarayya (AGF) Ahmad Idris kan badakalar Naira …

EFCC, Labarai

DA Ɗumi Ɗuminsa! Hukumar EFCC ta kama Willie Obiano Tsohon Gwamnan Anambra

Posted onMarch 17, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa a ranar Alhamis ta kama tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Wasu Matasa Gaban Mai Shari’a Saboda Zamba Ta Internet

Posted onMarch 15, 2022March 15, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar EFCC reshen jihar Kwara, Ilorin ranar Litinin 14 ga watan Maris, 2022 ta samu nasarar yankewa wasu mutane shida hukunci a …

EFCC, Labarai

Kotu Ta Sake Daure Abdullahi Tajuddeen Shekara 5 A Kano

Posted onFebruary 28, 2022March 1, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu, 2022, ta …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Amina Jauro Bisa Zargin Yin Zamba A Gaban Kuliya

Posted onFebruary 22, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wata mata da ake zargi da laifin yin zamba …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Mayarwa Hukumar Inshorar Lafiya (NHIS) Naira biliyan 1.5 Da Aka Damfareta.

Posted onFebruary 18, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta maido wa NHIS Naira biliyan 1.5 a ranar …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Auwal Sidi Sherrif A Gaban babbar kotun jihar Kano

Posted onFebruary 17, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito, Hukumar EFCC reshen Kano a yau 17 ga Fabrairu, 2022, ta gurfanar da wani Auwal Sidi Sherrif a gaban mai shari’a …

Posts pagination

‹ 1 … 8 9 10
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab