Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jaridar da ake wallafa ta a Najeriya, ‘Daily Trust’ ta ce tana nan akan bakanta dangane da labarin da ta wallafa …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar Jaridar da ake wallafa ta a Najeriya, ‘Daily Trust’ ta ce tana nan akan bakanta dangane da labarin da ta wallafa …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya bayyana shirin sa na dakatar da miliyoyin asusun bankunan mutane daga bankunan kasuwanci wadan da ba ayi …
Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta …
Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya, CBN, ya bi Umarnin kotun koli inda ya ce za a ci gaba da kashe tsoffin takardun Naira na …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …
Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta tilastawa babban bankin Najeriya CBN da ya ci gaba da aiwatar da shirin …
Alfijr ta rawaito Jihohin Kaduna, Kogi da Zamfara sun shigar da kara a gaban gwamnatin tarayya na neman ta dakatar da ci gaba da aiwatar …
Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele, ya ce wa’adin ranar 31 ga watan Janairu na dakatar da karɓar tsoffin kudaden Naira …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta kafa wani kwamiti mai mambobi shida da za su hada da Babban Bankin Najeriya (CBN) don magance …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta sammaci Gwamnan Bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele, da ya bayyana gabanta ranar Laraba dangane da shari’ar …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN, ya yi amai ya lashe kan matakinsa na ƙayyade yawan kuɗaɗen da za a dinga cirewa daga bankuna …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya fitar da sababbin dokoki na hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar. Sanarwar da ya fitar ranar Talata, CBN …
Alfijr ta rawaito Matakin da Babban Bankin Najeriya ya ɗauka na sake fasalin takardar kuɗin Naira na haifar da sakamako mai kyau yayin da farashin …
Alfijr ta rawaito Babban bankin Nijeriya CBN ya shawarci ɗalibai da su yi amfani da tsarin Naira ta yanar gizo, wacce aka fi sani da …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin cike da mamaki Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa …
Alfijr ta rawaito ana sa ran babban bankin Najeriya zai lalata kudaden da suka lalace da kuma tsofaffin kudaden da suka haura N6tn idan wa’adin …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN da bankin NIRSAL sun soma kwato bashin da suka bawa mutane rance ta hanyar dibar kudin kai tsaye a asusun …