Alfijr ta rawaito Jihohin Kaduna, Kogi da Zamfara sun shigar da kara a gaban gwamnatin tarayya na neman ta dakatar da ci gaba da aiwatar da manufofin sake fasalin Naira da babban bankin Najeriya CBN ke yi.
A wani kudiri da tsohon jam’iyyar ya shigar a gaban kotun koli, jihohin uku na rokon kotun da ta bayar da umarnin wucin gadi na dakatar da CBN daga kawo karshen wa’adin da tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da N1000.
Masu shigar da karar sun ce tun bayan fitar da wannan kudiri an fara samun karanci wajen samar da sabbin kudaden Naira a jihohin Kaduna, Kogi, da Zamfara.
Sun kara da cewa ‘yan kasar da suka ajiye takardun kudadensu bisa ga ka’ida sun yi ta fama da wahala.
Karin bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Wannan kuma ra’ayinsu ne, saboda sun boye tsohon kudi suna so suyi magudin zabe, shiyasa zasuyi haka