“Mu fa Ba mu Dakatar Da Yajin Aiki Ba” – Inji Kungiyar Nas Nas.
Daga Aminu Bala Madobi
Alfijir Labarai ta rawaito cewa Kungiyar Nas ta kasa sun jaddada cewa su fa har yanzu basu janye Yajin aiki da suka tsunduma ba.
Kungiyar tace ayi watsi da rahotonnin da Ministan Lafiya Farfesa Muhammad Ali Paté ke yadawa cewa an cimma matsaya, Kungiyar ta dakatar da yajin aiki.
A cewar kungiyar har yanzu basu cimma wata matsaya ba kan yiwuwar janye Yajin aikin dasuka tsundima sakamakon wasu dalilai.
Muna tafe da cikakken rahotonni
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t