Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala Mamuda Madakin Gini Rasuwa

FB IMG 1750074610912

Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ke jihar Kano, Mahmoud Sani Madakin Gini, rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa dashi.

A wata sanarwa da shugaban karamar hukumar Dala Surajo Ibrahim Imam ya fitar, ya ce za a yi sallar jana’izar da misalin karfe 5:00 na yammacin yau a gidansu da ke unguwar Yelwa cikin ba birnin Kano.

Madakin Gini ya yi shugaban karamar hukuma a shekarar 2004-2011, ya rasu ne a wani hadarin mota da ya rutsa da shi a yau Litinin a hanyar Kaduna zuwa Abuja, kamar yadda wani dan uwansa Umar Ladiyo ya bayyana.

Allah ya jikansa da rahama ameen ameen.

Ga Masu Son Bada Talla A Kira   +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *