…Dukannin su tsaffin Shugabannin Najeriya ne ‘Yan Asalin Jihar Katsina. Daga Aminu Bala Madobi. Shugaba Alh Umar Yar Adua, Shugaban Kasar Najeriya ne na 13, …
…Dukannin su tsaffin Shugabannin Najeriya ne ‘Yan Asalin Jihar Katsina. Daga Aminu Bala Madobi. Shugaba Alh Umar Yar Adua, Shugaban Kasar Najeriya ne na 13, …
Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ke jihar Kano, Mahmoud Sani Madakin Gini, rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa dashi. A …
Daga Aminu Bala Madobi Wani ɗan ƙasar Indiya ya gamu da ajalinsa sakamakon ruftawar katangar kamfanin da yake yi wa aiki a kansa. Ba Indiyen …
Allah ya yiwa dattijo Farfesa Jibril Aminu rasuwar a yau Alhamis Ranar Arfa. Kafin rasuwarsa, ya taba rike mukamin ministan ilimi da ministan man fetur …
Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Attahiru Jega Hajiya Hauwa Muhammadu Jega Rasuwa Hajiya Hauwa ta rasu tana …
An yi jana’izar matar surukin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Sani Sha’abban. A ranar Lahadi aka yi jana’izar Hajiya Bilkisu a unguwar GRA …
Gwaman jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto ya bayyana kaduwa akan rasuwar daya daga cikin mashahurran malaman addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Mode Abubakar. Alfijir …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kasar Namibia Ya Mutu. Alfijir labarai ta rawaito shugaban kasar Namibiyan ya rasu ne bayan fama da gajeriyar rashin lafiya …
Alfijir Labarai ta rawaito wani Tankin ruwa a sama ya rikito kan wani matashi wanda sanadiyar haka ya rasa ransa. lamarin ya faru ne a …