Kano, Labarai Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala Mamuda Madakin Gini Rasuwa Posted onJune 16, 2025June 16, 2025 Allah ya yiwa tsohon shugaban karamar hukumar Dala da ke jihar Kano, Mahmoud Sani Madakin Gini, rasuwa sakamakon hadarin mota da ya rutsa dashi. A …