Alfijr Alfijr ta rawaito wasu Musulmi a Jihar Sokoto sun gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi, sun ki bi umarnin Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu …
Tag: Wedding hairstyles
Alfijr ta rawaito Allah yayiwa Tahir Fadhlallah rasuwa. Tahir Fadhlallah shine shugaban Kwarori (Lebanese) mazauna Kano. Sjine mai otal din Tahir Guest Palace da sauran …
Alfijr ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum takwas 8 maza da mata da take zargi da satar wayoyi da sauran manyan …
Alfijr Ba za mu taba ci gaba da gudanar da harkokin addini cikin tashin hankali ba, dole mu budo hanyar warware matsalolin da muke ciki …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci Shugaban Ma’aikatan Fadarsa, Ali Haruna Makoda, da wasu Kwamishinoni uku da suka sanar …
Alfijr Alfijr ta rawaito gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar da ke sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Wasu ganau sun bayyana gobarar …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau …
Alfijr ta rawaito babban sakataren gwamnatin jihar Kano Alh Usman Alhaji na cewa, babban burin duk wani ma’aikacin gwamnati shi ne ya yi ritaya, yayin …
Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabbin makarantu guda uku a sassa daban-daban na kasar nan. Sanarwar da Daraktan …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabon shugaban ma’aikata, Usman Bala Muhammad, wanda har zuwa sabon nadin nasa, …
Alfijr ta rawaito Nasir Salisu Zango na cewa, labarin da ya motsa min Zuciya… Yaro ne karami wanda a fuska ban yi zaton ya haura …
Alfijr ta rawaito Rikicin filin jirgin sama na Kaduna ya barke yayin da ‘yan bindiga suka hana jirgin sama tashi kuma sun kashe ma’aikaci daya. …
Alfijr Alfijr ta rawaito ‘yan sandan Kano na shirin kama wani shahararren mai sharhi kan al’amuran siyasa, Bashir Gentile, kan fadawa gwamnan jihar Kano, Abdullahi …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani babban alkalin jihar Kano, mai shari’a Aminu Gabari, an yi zargin cewa ya tilasta wa wani mai kara a wata …
Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia, jihar Abia ta umurci babban lauyan gwamnatin tarayya da ya gaggauta soke sashe na …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar ASUU, ta sanar da tsawaita wa’adin yajin aikin da suka tafi zuwa makwanni 8 sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kotu a Kano ta tura keyar Abdulmajid Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan zuwa 15 …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Alfijr ta rawaito Kungiyar kwadago ta Najeriya reshen Kano da sauran kungiyoyi sun gaza cimma matsaya da gwamnatin jihar Kano kan tsarin biyan albashin ma’aikatan …
Alfijr Alfijr ta rawaito ɗaurin auren jaruma Aisha Aliyu Tsamiya gaskiya ne, an yi shine a sirri a kamar yadda aka saba na sauran jaruman …