Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka 1. Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577. …
Tag: Wedding hairstyles
Alfijr Alfijr ta rawaito, wata bazawara mai suna Sadiya yar shekara 25 a ranar Laraba data gabata 23/02/2022 ta maka mahaifinta Malam Usman a gaban …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wata mata da ake zargi da laifin yin zamba …
Alfijr Alfijr ta rawaito, babban Ɗan gwamnan kano, Abdul’aziz Abdullahi Umar Ganduje, ya koma bangaren tafiyar tsohon gwamnan kano Mal.Ibrahim Shekarau da akewa laƙabi da …
Alfijr Alfijr ta rawaito, rundunar ‘Yan-Sandan Najeriya reshenjihar Jigawa ta kama wani magidanci da ake zargin ya kashe ‘yarsa ta hanyar duka Alfijr Magidancin mai …
Alfijr Alfijr ta rawaito, an kwace Kaddarorin N10.9Bn Daga wani babban Jami’in Soja Alfijr Mai Shari’a N.E. Maha na babbar kotun tarayya a ranar Litinin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan ta’adda sun kashe jami’in ‘yan sanda mai mikamin DPO a wani hari da suka kai garin Jibia da ke …
Alfijr Jam’iyyar APC ta samar da tsarin raba mukaman jam’iyya tsakanin bangarorin da gwamnan jihar Abdullahi Ganduje da Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya Ibrahim …
Alfijr Alfijr ta rawaito, bayan sama da makon 2 da bacewar dan gidan malama Dr Zahra’u wadda take a matsayin Kwamishiniyar mata a Kano, yanzu …
Alfijir kwamitin tsare-tsare na rikon kwarya da Buni ke jagoranta ya tsunduma cikin kokarin kawo karshen rikicin da ke faruwa a jam iyyar APC ta …
Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito, jami’an tsaron farin kaya da Civil Defence a Najeriya reshen jihar Rivers, sun kama wasu mutane 20 da ake zargin …
Alfijir Alfijir Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 563 / Siyarwa = …
Alfijir Alfijir Alfijir ta rawaito wani matashi Muhd Dahiru Mai Hula yayi kira ga matasa da su shiga duk wani abu da zai daukaka da …
