Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Taadanci

IMG 20250709 WA0025
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

Yakasai Zumunta Na Jajantawa Wadanda Suka Haɗu Da Ibtila’i Lokacin Da Yan Fashi Da Makamai Suka Shiga Gidajen Mutane A Unguwar

Posted onJuly 9, 2025July 9, 2025

Inalillahi waina ilaihir rajiun !!! Kwamittin Amintatu, Kwamittin Dattijai da Kwamitin riko na YAKASAI ZUMUNTA na mika jaje da alhini ga wadanda suka sami raunika …

FB IMG 1747612405146
Labarai, Zamfara

Ta’adanci! Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a Zamfara

Posted onJune 25, 2025June 25, 2025

Daya daga cikin manyan ’yan bindigar da suka addabi Najeriya, Bello Turji ya kashe ’yan sa-kai sama da 40 a wani harin kwanton bauna da …

FB IMG 1717108061650
Labarai

‘Yan sanda sun kama mutum 22 da ake zargi da kashe matafiya a Mangu jihar Filato

Posted onJune 22, 2025June 22, 2025

‘Yan sandan Nijeriya a ranar Lahadi sun kama wasu mutum 22 da ake zargi da kai harin da ya yi sanadin mutuwar aƙalla mutum goma …

FB IMG 1750501511658
Labarai

Wata sabuwar! Manyan jami’an sojin Najeriya 542 sun ajiye aikin su

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

A ranar Alhamis data gabata ne manyan jami’an sojin ƙasa su 542 suka yi ritaya daga rundunar sojojin Najeriya bayan kammala shekaru 35 suna bauta …

Screenshot 20240618 092919 Facebook
Labarai

Labari Mai Dadi! Shugaban ’Yan Daban Jihar Yobe Ya Shiga Hannun Hukuma

Posted onJune 18, 2024June 18, 2024

Rundunar ta kara da cewa ta yi nasarar  kama wasu ’yan kungiyar asiri, wadanda a halin yanzu suke amsa tambayoyi. Alfijir labarai ta ruwaito ’Yan …

Screenshot 20240513 211817
Labarai

Karsen Alewa! Dubun Wata ’Yar Daba Da Ke Amfani Da Kayan ’Yan Sanda Ta Cika

Posted onMay 13, 2024May 13, 2024

Jami’an ’yan sanda a jihar Neja sun kama wata da ake zargin ’yar daba ce sanye da kayan sarki. Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’yan …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab