Alfijr ta rawaito, wakilan Gwamna Mai Mala Buni sun dankawa wakilin iyalan Shaykh Goni Aisami mukullai da takardun gidaje guda uku. Alfijr Labarai Buni yace …
Tag: Radio
Alfijr ta ra rawaito Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Bauchi, SEMA, ta tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata …
Alfijr ta rawaito yadda ta kasance a Wasannin nahiyar Turai ta shekarkar 2022 Alfijr Labarai Dinamo 2 0 ChelseaDan Wasa Orisk ya bawa kungiyar sanasara …
Marigayi Dr Habibu Sani Babura, an haife shi a ranar 4 ga watan Janairu 1952, A Garin Babura Dake tsohuwar Jihar Kano, wanda yanzu haka …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ƴan Sandan jihar Enugu, Ahmad Ammani, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda, ASP, kan …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya kai Naira miliyan …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hadin Kan Kasa da Kasa ta Japan (JICA) ta ba wa matasan Najeriya 39 cikakken tallafin karatu tare da damar yin …
Alfijr ta rawaito akaro na biyu ƙasa da mako guda, Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin shugabancin Baffa Babba Dan’agundi …
Alfijr ta rawaito Mutanen 51 da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar SEMA, Sani Yusuf …
Alfijr ta rawaito kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema UEFA zabe shi a matsayin gwarzon dan wasan na bana. Alfijr Labarai Benzema ya lashe kyautar …
Alfijr ta rawaito Majalisar hadin gwiwa ta hukumar ‘yan sanda ta fitar da sanarwar yajin aiki na har abada ga mahukuntan hukumar sakamakon saba yarjejeniyar …
Alfijr ta rawaito shararren mawaƙin Kannywood, Ado Isa Gwanja ya maida martani ga wani lauya a jihar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, wanda ya yi …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta Jihar Lagos ta sanar da samun raunuka wani mutum a ranar Litinin, bayan da wani abu ya fashe …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC ta kama wasu mutane biyu da laifin zamba a jihar Kano Alfijr Labarai Hukumar EFCC reshen jihar Kano ta kama …