Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Tag: Pretty dresses
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijr ta rawaito wata kotun magistrate da ke zamanta IKeja da ke birnin Ikko ta tsare wata mata mai suna Folake Adeleye mai shekaru 34 …
Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin saman Azman Air ya shirya Lokutan tashin abokanan huldar su a ranar Juma a Alfijr Labarai An dawo da aikin …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin dan adam a Najeriya, ta biya kusan dala dubu 700 diyya ga mutanen da ‘yan sanda suka azabtar da …
Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …
Alfijr ta rawaito Akalla mutane takwas ne suka mutu wasu da dama kuma suka samu raunuka bayan wata gagarumar gobara ta tashi a wani dakin …
Alfijr ta rawaito Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyar NNPP Abba Kabir Yusuf ya yi karar gwamnatin Kano Abdullahi Umar Ganduje a gaban wata kotu …
Alfijr ta rawaito wani mutum a jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda bisa zarginsa da kona wata sabuwar amarya da mijinta …
Alfijr ta rawaito ministan sufurin jiragen sama, Sen. Hadi Sirika, ya fusata kan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje da ke siyar da tikitin dala, …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wani jariri dan wata bakwai da mata hudu a wani hatsarin kwale-kwale a …
Dan Takarar Shugabancin kasa a Jam’iyyar APC A Jihar, Bola Tinubu ya bada gudunmawar naira Miliyan 50 Ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar …
Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Joy Emmanuel, mai shekaru 40 da haihuwa, …
