Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Pretty dresses

ASUU, Labarai

Wata Kotu Ta Umarci ASUU Da Ta Koma Bakin Aikinta

Posted onSeptember 21, 2022September 21, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …

Economic, Labarai

Bayan Samunta Da Laifin Satar Miliyan 2.68 A Banki, Kotu Ta Daure Ta Shekaru 7

Posted onSeptember 21, 2022September 21, 2022

Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Akurkura 26,600 A Kano, Hadi Da Tarin Bundugogi, Hodar Iblis, Da Wiwi

Posted onSeptember 18, 2022September 18, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …

Labarai

Dubun Mai Kaiwa Ƴan Fashin Daji Abinci, Da Karbar Kudin Fansa Da Gyara Musu Babura A Daji Ta Cika

Posted onSeptember 18, 2022September 18, 2022

Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …

Labarai

Hukumar Hisba Ta Cafke Wasu Bayin Allah Suna Yin Zina A Bainar Nasi

Posted onSeptember 17, 2022September 17, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …

Labarai

      Yadda kudaden Waje Su kara Hawa A Kasuwar Canji Ta Wapa Yau Juma a

Posted onSeptember 16, 2022September 16, 2022

  Alfijr ta rawaito ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a   Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya = …

Labarai

Bayan Tumurmusa Wani Dan Sanda, Wata Mata Ta Gurfana Gaban Mai Sharia

Posted onSeptember 15, 2022September 16, 2022

Alfijr ta rawaito wata kotun magistrate da ke zamanta IKeja da ke birnin Ikko ta tsare wata mata mai suna Folake Adeleye mai shekaru 34 …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Azmar Air Ya Shirya Lokutan Tashin Fasinjoji A Ranar Juma a

Posted onSeptember 15, 2022September 15, 2022

Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin saman Azman Air ya shirya Lokutan tashin abokanan huldar su a ranar Juma a Alfijr Labarai An dawo da aikin …

Labarai

kudaden Waje Sun Ƙara Hawa Sama A Kasuwar Canjin Kudaden Waje Yau Alhamis

Posted onSeptember 15, 2022September 15, 2022

        Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …

Labarai

An Baiwa Wadanda Yan Sandan SARS Suka Ci Zarafi Da Azabtarwa Diyya

Posted onSeptember 14, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin dan adam a Najeriya, ta biya kusan dala dubu 700 diyya ga mutanen da ‘yan sanda suka azabtar da …

Labarai

Sojojin Sun Kashe Tarin ‘Yan Bindiga, Sun kubutar Da Wasu Da Aka Yi Garkuwa Da, Su 10

Posted onSeptember 14, 2022September 14, 2022

Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …

Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Lakume Rayukan Mutane 8, Da Jikkata mutane Da Dama A Wani Katafaren Gini

Posted onSeptember 14, 2022September 14, 2022

Alfijr ta rawaito Akalla mutane takwas ne suka mutu wasu da dama kuma suka samu raunuka bayan wata gagarumar gobara ta tashi a wani dakin …

Labarai

Dan Takarar Gwamna Abba Kabir Ya Maka Gwamna Abdullahi Ganduje A Kotu

Posted onSeptember 12, 2022September 12, 2022

Alfijr ta rawaito Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyar NNPP Abba Kabir Yusuf ya yi karar gwamnatin Kano Abdullahi Umar Ganduje a gaban wata kotu …

Labarai

Wani Mutum Ya Kashe Sabuwar Amarya, Ya Kuma Ƙone Mijinta A  Adamawa 

Posted onSeptember 11, 2022September 11, 2022

Alfijr ta rawaito wani mutum a jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda bisa zarginsa da kona wata sabuwar amarya da mijinta …

Labarai

Gwamnatin Nigeria Ta Haramtawa Kamfanonin Jiragen Sama Siyar Da Tikiti Da Dala

Posted onSeptember 8, 2022September 8, 2022

Alfijr ta rawaito ministan sufurin jiragen sama, Sen. Hadi Sirika, ya fusata kan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje da ke siyar da tikitin dala, …

Labarai

Wani Jariri Da Mutane 4 Sun Sake Mutuwa A Hatsarin Kwale-kwalen Da Aka Yi A Jigawa

Posted onSeptember 7, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wani jariri dan wata bakwai da mata hudu a wani hatsarin kwale-kwale a …

Labarai

Tinubu Ya Bada Naira Miliyan 50 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Jigawa

Posted onSeptember 7, 2022September 7, 2022

Dan Takarar Shugabancin kasa a Jam’iyyar APC A Jihar, Bola Tinubu ya bada gudunmawar naira Miliyan 50 Ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar …

Gwamnatin Kano, Labarai

Dalilan Da Suka Kawo Mana Zaman Lafiya A Jihar Kano – Gwamna Ganduje

Posted onSeptember 5, 2022September 5, 2022

Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …

Labarai

Wasu Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da mutane 11 Yayin Suka Kai Hari Kan wata Motar Safa

Posted onSeptember 4, 2022

Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …

Labarai

Dubun Wata Mata Da Ta Shirya Garkuwa Da Mijinta Ta Cika

Posted onSeptember 2, 2022September 2, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Joy Emmanuel, mai shekaru 40 da haihuwa, …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 … 8 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab