Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Nigeria

Labarai, Zamfara

Kotu Ta Tabbatar Da Dauda Lawal A Halastatcen Ɗan Takarar PDP A Zamfara

Posted onJanuary 6, 2023January 6, 2023

DagaShu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Sokoto ta yi zamanta na yanke hukunci Kan shari’u da ke gabanta na Dauda …

Labarai

Hukumar NMDFRA Ta Garkame Gidajen Mai 14, A Kano

Posted onJanuary 5, 2023January 5, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Kula da harkokin man fetur ta kasa NMDPRA da ke Kano, ta rufe gidajen mai 14, bayan da ta kiskesu  suna …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! IBB Ya Musanta Amincewa Da Peter Obi

Posted onJanuary 4, 2023January 4, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida ya musanta rahotannin da ke cewa ya amince da Peter Obi, dan takarar shugaban …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 2, 2023January 2, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 720/ Siyarwa = …

Labarai

Ɗan Bindiga Ya Harbe Ɗan Sanda Ya Kuma Ɗauke Bindigarsa

Posted onJanuary 1, 2023January 1, 2023

Alfijr ta rawaito an harbe wani ɗan sanda har lahira sun kuma ɗauke bindigarsa a harabar wani banki da ke kan titin DSP Alamieyeseigha a …

Labarai

Kuɗaɗen Da Aka Sace A Shekaru 8 Za a Iya Rabawa Duk Ɗan Nijeriya N732,000 — Naja

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamishiniya a Hukumar kula da Harkokin Ƴan sanda ta Ƙasa, PSC, Najatu Mohammed, ta bayyana cewa kudaden da masu rike da mukaman …

Labarai

IGP Ya Sake Tura Sababbin Kwamishinonin Ƴan Sanda Bakwai

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin a nada kwamishinonin ‘yan sanda bakwai (7) a manyan runduna …

Labarai

Rundunar Sojin Sama Ta Buɗe Manhajar Ɗaukar Ma’aikata

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar sojin saman Najeriya ta fara shirin daukar sabbin ma’aikata na sojojin sama ga ƴan Najeriya masu mafi ƙarancin karatu. Hukumar kan …

Labarai

Jakadan Najeriya A Spain Ya Rasu Kwanaki Bayan Bikin Cikarsa Shekaru 63

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Jakadan Najeriya a kasar Spain, Ademola Rasaq Seriki ya rasu. A cewar wata sanarwa ta iyali, Marigayi Ambasada ya rasu a ranar …

Labarai

Na Yi Iya Bakin Kokari Na – Shugaba Buhari

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce ya yi iya kokarinsa ga ‘yan Najeriya duk da tabarbarewar tattalin arziki da rashin tsaro. Shugaban …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Gargadi Masu Talla Da Barkwancin Yanar Gizo Su Nemi Lasisi Ko Su Sa Kafar Wando Daya.

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta hannun hukumar tantance tallace tallace ta ja hankalin marubuta, Masu talla da Barkwanci a yanar gizo, dasu gwggauta yin …

Labarai

Civil Defence Ta Buɗe Potal Dinta Don Daukar Ma’aikata A Yau Litinin

Posted onDecember 12, 2022December 12, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Civil Defence wato NSCDC Nigeria, hukuma ce ta gwamnatin tarayyar Najeriya da aka ba wa alhakin samar da matakan yaki da …

DSS, Labarai

DSS Ta Baiwa NNPC Da Ƴan Kasuwar Fetur Sa’o’i 48 Don Kawo Karshen Karancin Mai

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta DSS ta bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Najeriya NNPC da ‘yan kasuwar man fetur …

Posts pagination

‹ 1 … 23 24 25
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab