Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: New economic cycles

Labarai

An Haramtawa Siyar Da Fina-finai Fassarar Indiya A Najeriya

Posted onNovember 17, 2022November 17, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Tace Finafinai Da Bidiyo ta Ƙasa (NFVCB) ta haramta bugawa da fassarawa da kuma sayar da finafinan da ake fassaro su …

Cristiano Ronaldo, Labarai

Hira Da Ɗan Jarida! An Cire Hotunan Ronaldo Daga Old Trafford

Posted onNovember 17, 2022

Alfijr ta rawaito an cire hotunan Ronaldo daga jikin bangon filin wasa na Manchester United, Old Trafford ranar Laraba, bayan wata tattaunawa da dan wasan ya …

Labarai

Wani Kurtun Soja Ya Hallaka Babban Janar Har Lahira A Lagos

Posted onNovember 16, 2022

Alfijr ta rawaito wani ƙaramin soji ya hallaka wani babban janar na sojojin Najeriya da mota. Lamarin ya faru ne a barikin sojojin Najeriya da …

Labarai

Maihifiyar Ummita Ta Musanta Kashewa Ƴar Ta Miliyan 170

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

Alfijr ta rawaito a zaman babbar kotun na yau Laraba, Mai Shari’a Sanusi Ado Ma’aji ya ci gaba da sauraren tuhumar da ake yi wa …

Labarai

Wani Ya Bada Tallafin Motatocin Ɗaukar Gawa, Da Babura A Kano

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

Alfijr ta rawaito wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Jamilu Kabiru ya saya wa al’ummar Karamar Hukumar Bichi dake Jihar Kano motocin ɗaukar gawa guda …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Mustapha Naira Da Zargin Fataucin Kudi

Posted onNovember 16, 2022

Alfijr ta rawaito a yunkurinta na inganta harkar hadahadar kudaden kasashen wajen da dakile fatauci da hasashe game da kudin, hukumar EFCC ta kama wani, …

EFCC, Labarai

Dala na iya karye wa zuwa N200, Daga Kowane Lokacin! in ji Shugaban EFCC

Posted onNovember 16, 2022November 16, 2022

  Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za ta iya faɗuwa zuwa naira 200 bayan sake fasalin Naira. Bayanan hakan …

Gwamnatin Kano, Labarai

Ganduje Ya Karrama Ɗan Sandan Da Ya Ki Karɓar Rashawar Dalar Amurka $200,000

Posted onNovember 15, 2022

no Alfijr ta rawaito sabon mataimakin kwamishinan ‘yan sanda Daniel Amah da aka kara masa girma a ranar Litinin din da ta gabata tare da …

Labarai

Wani Mutum Ya Rataye Kan Sa Bayan Da Ake Zarginsa Da Yin Sata

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sanda ta jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar wani mutum a yankin Girei da ke jihar Adamawa. Bayanai sun bayyana …

Labarai

Dan Majalisar Dokoki Ya Mutu A Taron Jam’iyyar APC A Jos

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito sani Dan Majalisar Dokokin Jihar Lagos, Hon. Abdulsobur Olayiwola Olawale ya rasu a yau Talata. Dan majalisar wanda aka fi sani da …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Talata

Posted onNovember 15, 2022November 15, 2022

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Talata a Kasuwar Wapa      Alfijr Labarai …

Labarai

An Kori Wani Malamin Najeriya Daga Aiki Bisa Zargin Lalata Da Ɗalibai

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito an kori ma’aikacin jami’ar Kabale da ke kasar Uganda daga aiki. Sanarwar dakatar da nadin na ɗan Najeriya na kunshe ne a …

Labarai

NBC Ta Ci Tarar Arise TV Zunzurutun Naira Miliyan 2

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Najeriya NBC, ta ci tarar gidan Talabijin na Arise TV, Naira miliyan biyu bisa zargin …

Labarai

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Kayan Abinci Ta Singa A Kano

Posted onNovember 15, 2022

Alfijr ta rawaito wata Gobara ta tashi a kasuwar kayan abinci da ke Singa kan titin Bello road cikin birnin Kano. Wani makocin shagon da …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Kudaden Waje Yau Litinin

Posted onNovember 14, 2022

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Litinin a Kasuwar Wapa   Alfijr Labarai 1. …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Sake Garkuwa Da Fasinjoji A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Posted onNovember 14, 2022November 14, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da fasinjoji guda 3 a hanyar Kaduna zuwa Abuja Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi …

Labarai

Kashe Tiriliyan 2, Ba Kan Ka’ida Ba! Majalisar Wakilai Ta Gayyaci Hukumomin Gwamnati 63

Posted onNovember 14, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamitin Majalisar wakilan Najeriya da ke sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati ya gayyaci ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 63, …

Labarai

TIGMEIN Zata Bawa Mutane 500 Tallafi A Jihar Kano

Posted onNovember 14, 2022November 14, 2022

Daga Bilkisu Yusuf Ali Alfijr ta rawaito kungiyar Tijjaniya Grassroots Mobilization And Empowerment Initiative of Nigeria (TIGMAIN) reshen jihar Kano ta shirya tallafawa mambobinta. Bayanan …

Labarai

Ba Zamu Yadda Da Tozarta Musulunci A Fim Din Nollywood Ba! Human Rights

Posted onNovember 13, 2022

Alfijr ta rawaito wata kungiyar musulmi mai suna Ta’awunu Human Rights Initiative ta caccaki wani fim din Nollywood mai suna, ‘Osuwon Mi’ da bata sunan …

Labarai

Wani Dan Ƙasar Nijeriya Yayi Wuf, Da Diyar Tsohon shugaban Amurka A Jihar Florida

Posted onNovember 13, 2022

Alfijr ta rawaito diyar tsohon shugaban ƙasar Amurka Trump, Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Donald Trump, ta auri masoyinta, dan Najeriya mai suna Michael Boulos, …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 21 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab