EFCC Ta Kama Mustapha Naira Da Zargin Fataucin Kudi

Alfijr ta rawaito a yunkurinta na inganta harkar hadahadar kudaden kasashen wajen da dakile fatauci da hasashe game da kudin, hukumar EFCC ta kama wani, Mustapha Muhammed mai inkiya da Mustapha Naira wanda take zargi da fataucin kudi.

Jami’an hukumar ne suka kama shi ranar Asabar, 12 ga watan Nuwamba, 2022, a yankin Wuse Zone 4, cibiyar hada hadar chanjin kudaden kasashen waje dake Abuja.

hukumar na ci gaba da bincike akan wanda ake kama, inda ya mata bayanai masu muhimmanci.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *