Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka 1. Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577. …
Tag: New economic cycles
Alfijr Alfijr ta rawaito, wata bazawara mai suna Sadiya yar shekara 25 a ranar Laraba data gabata 23/02/2022 ta maka mahaifinta Malam Usman a gaban …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka Alfijr Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577 …
Alfijr Badakalar Diezani Na Cin Hanci Na N450m: Tsohohuwar Minista , Sarah Ochekpe da wasu mutane biyu za su yi zaman gidan Yari na shekaru …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wata mata da ake zargi da laifin yin zamba …
Alfijr Alfijr ta rawaito Sadeeq Spikin na bayanin yadda kasuwar Cryptocurrency ta duniya ta sauka da kimanin kaso 1.69% yayin da adadin dukiyar da akayi …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta maido wa NHIS Naira biliyan 1.5 a ranar …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kungiyar Fulani ta ‘kasa miyatti Allah Kautal-Hore tace tsagwaron rashin adalci da wariyar da ake nuna Fulani ya sanya wasu daga …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Hukumar EFCC reshen Kano a yau 17 ga Fabrairu, 2022, ta gurfanar da wani Auwal Sidi Sherrif a gaban mai shari’a …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 576 …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Man Fetur na Kasa wato NNPC Kamar yadda ta alkawarta a yau Alhamis 17 ga Watan Feburairu 2022, ya sauke …
Alfijr ta rawaito yanzu haka Kotun daukaka kara ta Abuja reshen Abuja ta yi watsi da hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke na soke …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar ta cafke mutane 78 da ake zarginsu da hada auren jinsi Alfijr Sumamen ya faru ne a unguwar Nassarawa GRA …
Alfijr Alfijr ta rawaito, an kwace Kaddarorin N10.9Bn Daga wani babban Jami’in Soja Alfijr Mai Shari’a N.E. Maha na babbar kotun tarayya a ranar Litinin …
Alfijr Alfijr ta rawaito, ASUU) ta ki amincewa da karin girma ga ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Ibrahim Pantami a matsayin Farfesa …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a ranar Litinin ta sanar da dakatar da mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba …
Alfijr Alfijr ta rawaito, a karshe dai bayan kammala zaman kwanaki biyu tsakanin masu ruwa da tsaki a Kungiyar malaman jami’o’i ta Kasa ASUU a …
Alfijr Alfijir ta rawaito Ladin Cima matar malam Mamman (Tambaya) ta ce, tunda na fara film ban taɓa yin Film ɗin da aka ban dubu …
Alfijr Asibitin kwararru na Murtala Muhammad Kwararru a Kano ya samu matsalolin bari kimanin 13, 291 a cikin kaso 15,716 da suka je haihuwa a …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan ta’adda sun kashe jami’in ‘yan sanda mai mikamin DPO a wani hari da suka kai garin Jibia da ke …