Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa Dattijo Farfesa Jibril Aminu Rasuwa

FB IMG 1749123411072

Allah ya yiwa dattijo Farfesa Jibril Aminu rasuwar a yau Alhamis Ranar Arfa.

Kafin rasuwarsa, ya taba rike mukamin ministan ilimi da ministan man fetur a Najeriya.

Tsohon jakadan Najeriya ne kuma a Amurka. Prof. Jibril Aminu ya rike mukamai da dama a rayuwarsa.

Marigayin ya rasu bayan fama da jinya, za a yi jana’izarsa a karamar hukumar Song da ke jihar Adamawa. Za a sanar da lokacin jana’izar tasa nan gaba kadan.

Muna addu’ar Allah ya gafarta masa ameen sunma ameen.

Ga Masu Son Bada Talla A Kira   +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *