Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin saman Azman Air ya shirya Lokutan tashin abokanan huldar su a ranar Juma a Alfijr Labarai An dawo da aikin …
Tag: Money saving tips
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Kotun Majistare da ke zamanta garin Zaria unguwar Chediya, ta tasa keyar wani tsoho mai shekara 65 da kuma wani mai shekara 52 zuwa gidan …
Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …
Alfijr ta rawaito kwamishinan shari’a, Musa Abdullahi Lawan ya ce babu wani shiri da gwamnatin Kano ta yi na sayar da wasu kotunan shari’a a …
Alfijr ta rawaito, Khalifah Muhammad Sanusi II zai kasance babban bako na musamman mai jawabi a taron majalisar dinkin duniya na musamman akan ilimi da …
Alfijr ta rawaito Akalla mutane takwas ne suka mutu wasu da dama kuma suka samu raunuka bayan wata gagarumar gobara ta tashi a wani dakin …
Alfijr ta rawaito wani Ango ɗan Nijeriya da ya yi aure, ya kama matarsa tana tsaka da lalata da abokinsa Otal. Alfijr Labarai An ga …
Alfijr ta rawaito Rundunar tsaron Najeriya ta Civil Defence, reshen jihar Lagos, ta tabbatar da kama wasu mutane biyar da ake zargin barayin man fetur …
Alfijr ta rawaito wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da Kobewar wasu gidaje sakamakon harbin wata mota da jami’an Hukumar kwatsam masu kula da …
Alfijr ta rawaito, Ministan cikin gida, Mista Rauf Aregbesola a ranar Litinin, ya duba aikin gina wani katafaren tsare-tsare na zamani 3,000 a Karshi, babban …
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen tsawa da ruwan sama daga ranar Litinin zuwa Laraba a fadin kasar. Alfijr Labarai An …
Alfijr ta rawaito Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke …
Alfijr ta babban Daraktan Hukumar kare Muhalli ta Jihar Bauchi, BASEPA, Ibrahim Kabir ya tabbatar da mutuwar mutane 3 sakamakon ambaliyar ruwa da ta lalata …
Alfijr ta rawaito wani mutum a jihar Adamawa, Ibrahim Muhammadu, ya shiga hannun jami’an ‘yan sanda bisa zarginsa da kona wata sabuwar amarya da mijinta …
Alfijr ta rawaito akalla fasinjoji 20 ne suka kone ƙurmus a wani haɗari da ya afku a mahaɗar Maya/Lanlate da ke Ƙaramar Hukumar Ibarapa ta …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Asabar 1. Dollar zuwa Naira Siya = 704 …
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN ta ce ta samu kashi 90 cikin 100 na aikin gyaran titin jirgin sama mai lamba …
Alfijr ta rawaito sarauniya Elizabeth ta biyu, wacce tun farko aka sanya ta a karkashin kulawar likita ta mutu. Alfijr Labarai Da yake sanar da …
Dan Takarar Shugabancin kasa a Jam’iyyar APC A Jihar, Bola Tinubu ya bada gudunmawar naira Miliyan 50 Ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar …