Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Majalisa

IMG 121118 17725 1752750729670
Gwamnatin Kano, Labarai

Majalisar Dokokin Kano ta shirya bincikar shugabar Karamar Hukumar Tudun Wada ALGON. Sa’adatu Yusha’u.

Posted onJuly 17, 2025July 17, 2025

Majalisar dokokin jihar Kano, ta sha al’washin gudanar da bincike kan ƙorafin da  wasu manoma ke yi  na zargin shugabancin ƙaramar hukumar Tudun Wada karkashin …

FB IMG 1751644958902
Labarai

Kotu ta bada umarnin mayar da sanata Natasha bakin aikinta

Posted onJuly 4, 2025July 4, 2025

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta umarci Majalisar Dattijai da ta dawo da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, wadda aka dakatar. Yayin yanke hukunci, …

FB IMG 1747733320831
Katsina, Labarai

Daliba ‘Yar Shekara 15 Ta Zama Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Katsina Na Wucin-Gadi

Posted onMay 20, 2025May 20, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Daliba ‘Yar Shekara 15 Ta Zama Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Katsina Na Wucin-Gadi Na Tsawon Mintuna Biyar Shugaban majalisar dokokin jihar …

FB IMG 1722442104786
Labarai

Majalisar Dattijai Ta Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Dubi Allah Su Dubi Annabi Su kara bawa Tinubu Lokaci

Posted onJuly 31, 2024July 31, 2024

Majalisar dattawa ta bukaci masu shirya zanga-zangar a fadin kasar da su dakatar da shirye-shiryensu su kara bawa Gwamanti lokaci domin warware matsalolin ƙasar Alfijir …

B6
Labarai

Majalisa Ta Gargadi Ga Masu Binciken Kudi Na Kananan hukumomi

Posted onJuly 24, 2024July 24, 2024

Majalisar Dokokin jahar kano ta gargadi masu binciken kudi na kananan hukumomi akan su rika adana bayanan kashe kudade bisa tanadin doka. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1721129741455
Labarai

Masaraut: Majalisar Dokoki Ta Samar Da Dokar Kafa Masarautu Masu Daraja Ta Biyu A kano

Posted onJuly 16, 2024July 16, 2024

Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu. Alfijir labarai ta ruwaito yayin da yake gabatar da kudirin …

FB IMG 1720596175517
Labarai

Mun Shirya Mika Kudirin Hukumar Cigaban Arewa Maso Yamma Don Amincewar Shugaban Kasa – In Ji Sanata. Barau

Posted onJuly 10, 2024July 10, 2024

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin, ya bayyana fatansa na amincewar shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kudurin dokar hukumar raya yankin arewa maso yamma …

IMG 20240708 WA0075
Labarai

Babbar Magana: An Karanto Kudirin Kirkiro Sabuwar  Jihar Etiti Karo Na Farko A Majalisar Najeriya

Posted onJuly 8, 2024July 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi An gabatar da kudirin dokar kafa jihar Etiti a shiyyar Kudu maso Gabashin kasar nan a zaman da aka yi ranar …

FB IMG 1720124914632
Labarai

Da Dumi Duminsa: Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa.

Posted onJuly 4, 2024July 4, 2024

Majalisar Dokokin Najeriya ta Kafa Kwamitin da zai bawa Sarakuna Matsuguni Acikin Kundun tsarin Mulkin Kasa. Za a yiwa Sarakunan Najeriya Matsuguni a cikin kundin …

FB IMG 1714290665473
Kaduna, Labarai

Bankada! Abubuwan Da Majalisar Jihar Kaduna Ke Binciken Gwamnatin El-Rufa’i A Kai

Posted onApril 28, 2024April 28, 2024

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …

Labarai

Tinubu Ya Naɗa Hadiza Bala Da Hannatu Musawa Tare Da Mashawarta Na Musamman

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada karin masu ba da shawara na musamman guda biyu da manyan mataimaka biyu. Sabbin …

Labarai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Lauretta Onochie A Shugabar NDDC

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito majsar dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Lauretta Onochie, mataimakiya ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kafafen sada zumunta a …

© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab