Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban yan jarida masu wallafa labarai a yanar gizo, (internet) reshen jahar Kano, Hisham Habib, yayi kira ga ‘ya’yan kungiyar da …
Tag: Luxury homes
Alfijr ta rawaito Ajiya Laraba 9/3/22 Jami’an Hukumar KSCPC a ranar laraba sunyi nasarar k sunyi nassarar kama lemukan kwalba launi daban-daban wanda wa’adinsu ya …
Alfijr ta rawaito jami’an tsaro na farin kaya DSS reshen jihar Kano sun kama Faizu Alfindiki shugaban karamar hukumar Kano, da Khalid Ishaq Diso shugaban …
Alfijr Alfijr ta rawaito taron wanda ya gudana a ranar Talata 8 ga watan Maris 2022 ya samu karramawa daga manyan baki daga ciki da …
Alfijr na taya mata murnar zagayowar wannan rana mai albarka, Allah ya karawa Iyayenmu lafiya da daukaka wadanda suka mutu Allah ya jikan …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar gudanarwar Kingston Organic Plc, da ke Kasar Ingila ta nada Sunusi Bature Dawakin Tofa a matsayin mataimakin shugaban aiyuka a …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun jihar Kano mai lamba 15, karkashin jagorancin Mai Shari’a Jamilu Shehu Sulaiman ta fara sauraron shaida bisa tuhumar …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar da suka makale a karkashin tulin yashi a kauyen …
Alfijr Alfijr ta rawaito jiya Juma’a ne aka sake gurfanar da Jamila, mai shekara 30 da haihuwa a Kotun Majistare 12 da ke gidan Murtala, …
Alfijr Alfijr ta rawaito, wata gobara da ta tashi da yammacin ranar Juma’a a dakin ajiyar kayan agajin gaggawa na jihar Kano (SEMA), ta lalata …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Alfijr ta rawaito Kungiyar kwadago ta Najeriya reshen Kano da sauran kungiyoyi sun gaza cimma matsaya da gwamnatin jihar Kano kan tsarin biyan albashin ma’aikatan …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani karamin yaro mai wata 19 ya fada a rijiya a gidan da aka kai shi raino a Karamar Hukumar Dambata …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’a Amina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano ta daure Wata mata mai suna Kaka …
Alfijr Muna sanar da yan uwa cewar Allah yayiwa Mahaifiyar Sheikh Dr. Bashir Alliyu Umar rasuwa. Alfijr Dr Bashir shine Babban Limamin Masallacin Al-furqan dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau Litinin 28 ga watan Fabrairu, 2022, ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito Rasha ta sanar da haramtawa jirage daga ƙasashe duniya 36 shiga ƙasarta Alfijr Kasashen sun ƙunshi Birtaniya da Jamus da Spain …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani mutum mai shekaru 34 dauke da tabar wiwi mai …