Alfijr Alfijr ta rawaito, Hukumar EFCC reshen Kano a yau 17 ga Fabrairu, 2022, ta gurfanar da wani Auwal Sidi Sherrif a gaban mai shari’a …
Tag: Latin music videos
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Man Fetur na Kasa wato NNPC Kamar yadda ta alkawarta a yau Alhamis 17 ga Watan Feburairu 2022, ya sauke …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar ta cafke mutane 78 da ake zarginsu da hada auren jinsi Alfijr Sumamen ya faru ne a unguwar Nassarawa GRA …
Alfijr Alfijr ta rawaito, an kwace Kaddarorin N10.9Bn Daga wani babban Jami’in Soja Alfijr Mai Shari’a N.E. Maha na babbar kotun tarayya a ranar Litinin …
Alfijr Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 575 …
Alfijr Alfijr ta rawaito, ASUU) ta ki amincewa da karin girma ga ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Ibrahim Pantami a matsayin Farfesa …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin dillancin labaran na kasar Malaysia ya tabbatar da cewa, wani jirgin fasinja na kamfanin AirAsia, yayi saukar dole ba tare …
Alfijr Alfijr ta ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda aka ba wa takardar kudirin barin mulki nan da watanni 15, ya shirya jerin sunayen …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 570 / Siyarwa = 575 …
Alfijr Alfijr ta rawaito Jarumi Nuhu Abdullahi ya mai martani ga Naziru Sarkin Waka Kan batun da ya yi kan masu shirya fina finai A …
Alfijr Alfijr ta rawaito dakarun Sojojin Nigeria Bataliya ta Task Force 149 tare da hadin gwiwar Civilian JTF a wani sumame da sukayi yayin da …
Alfijr Alfijr ta rawaito, wani mutum mai shekaru 45 mai suna Rufus Olatunji, mai shari’a ya aike da shi gidan gyaran hali da tarbiyya bisa …
Alfijr Alfijr ta rawaito an gano kwalaben ruwan mai tsaron ragar Masar da bayani kan fitattun masu cin fenareti na Senegal Alfijr An gano kwalbar …
Alfijr ta rawaito, Mangeshkar, daya daga cikin fitattun mawakan Indiya da suka rera dubun dubatar wakoki a rayuwarta, ta rasu tana da shekaru 92. Alfijr …
Alfijr Alfijr ta rawaito, WHATSAPP waɗanda suka dogara da ma’adana mara iyaka na Google Drive na iya zama abin takaici. A cewar Hukumar Android, WhatsApp …
Alfijr Alfijir ta rawaito, cibiyar Kula da cututtuka ta Amurka na binciken barkewar cutar Listeria da ke da alaka da Salat wanda ya yi sanadiyar …
Alfijr Alfijir ta rawaito gwamnatin tarayya ta bayyana haka ne a ranar Alhamis cewa, sashin kula da harkokin kudi na Najeriya, ta gano masu hannu …
Alfijr Yayin da jam’iyya mai mulki ke kaddamar da shugabannin jam’iyyar na Jihohi, an yi zaman tsaro a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa “Buhari House” …
Alfijir An bude gasar ce ga masu shekara 18 zuwa sama domin karfafa wa matasa gwiwa wajen baje-kolin irin fasahar da Allah ya huwace musu …
Alfijir kwamitin tsare-tsare na rikon kwarya da Buni ke jagoranta ya tsunduma cikin kokarin kawo karshen rikicin da ke faruwa a jam iyyar APC ta …