Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Fetur

FB IMG 1752656603797
Dangote, Labarai

Dangote Ya Shirya Rage Farashin Gas Din Girki, Sai Dai Wasu Yan Kasuwa Sun Yi Allah-wadai Da Hakan

Posted onJuly 16, 2025July 16, 2025

Shugaban Kamfanin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana shirin rage farashin gas din girki (LPG) da kuma yiwuwar sayar da shi kai tsaye ga jama’a, idan …

IMG 110533 19625 1750327631876
Fetur & Gas, Labarai

Sayar da man fetur da matatar Dangote za ta fara a Nijeriya zai saukaka farashin sa – Ina ji Dan-Malam

Posted onJune 19, 2025June 19, 2025

Shugaban kungiyar dillalan man fetur ta ƙasa, AROGMA, Alhaji Bashir Dan-Malam ya ce matakin da matatar mai ta Dangote ta dauka na fara rarraba man …

IMG 20250523 WA0521
Labarai, Nigeria

Gwamnatin Tarayya Zata Hana Manyan Motoci Dakon Kaya Da Daddare.

Posted onMay 23, 2025May 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Tarayya Zata Hana Manyan Motoci Dakon Kaya Da Daddare a fadin kasar Ra’ayoyi mabanbanta na cigaba da cin karo da …

FB IMG 1747926898166
Dangote, Labarai

Dangote ya sake rage farashin man fetur a Najeriya

Posted onMay 22, 2025May 22, 2025

Matatar mai ta Dangote ya sanar da sake sabon ragin farashin man fetur na N15 a gidajen da ke hulɗa da shi. Kamfanin Dangote wanda …

Matatar Dangote
Dangote, English

Breaking! Dangote Refinery denies selling fuel to NNPCL at N898 per litre

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Dangote Refinery has denied claims by the NNPCL that it sells fuel at N898 per litre. The refinery said the statement is mischievous and misleading. …

IMG 20231119 140840
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta yi barazanar ƙwace lasisin wasu gidajen mai a kasar

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, (NMDPRA) ta yi barazanar ƙwace lasisin gidajen mai …

FB IMG 1722187869789
Dangote, Labarai

Kamfanonin Mai Na Dangote Ya Magantu Akan Maganar Farashin A Najeriya

Posted onAugust 14, 2024August 14, 2024

Wata sanarwar ta yi kira ga ‘yan ƙasar su yi watsi da rahoton da ya ambato ƙungiyar dillalan man fetur ta Nijeriya (IPMAN) tana cewa …

FB IMG 1722615628158
IPMAN, Labarai

Da Yuwawar Sayar Da Fetur Akan Naira 600 Ga Kowacce Lita – In Ji IPMAN

Posted onAugust 13, 2024August 13, 2024

Daga Aminu Bala Madobi ‘Yan kasuwar man fetur masu zaman kansu a Najeriya sun bayyana cewa matatar man Dangote da ke tafe za ta ba …

FB IMG 1723142880904
Labarai, NNPC

Mele Kyari Yayi Martani Kan Zargin Ma’aikatan NNPCL Da Shigo Da Gurbataccen Mai

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce babu ruwan jami’an kamfanin a shigar da man fetur da dangoginsa marar kyau cikin …

FB IMG 1722615628158
Fetur & Gas, Labarai

Sharhi! Mahangar Masana Kan Sayar Wa Matatar Dangote Danyen Mai Da Naira

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …

IMG 20231218 003430
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi! Tinubu Ya Bada Umarnin Gaggawa Akan Bunkasa  Matatar Ɗangote

Posted onJuly 29, 2024July 29, 2024

Majalisar zartaswa ta tarayyar Nigeria ta umurci kamfanin man fetur na kasa (NNPC) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun …

FB IMG 1721336455687
Labarai

Wata Miyar! Gwamnatin Nijar Ta Rage Farashin Man fetur A Kasar

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin ta rage farashin fetur ne ƙasa daga …

FB IMG 1712839441312
Dangote, Labarai

Da Dumi-Duminsa Dangote Ya Sake Zabtare Farashin Man Dizal Dana Jiragen Sama

Posted onApril 23, 2024April 23, 2024

Hakan na faruwa ne bayan babban farashinsa ya koma N1,000 makonni biyu da suka Gabata. A wata sanarwa na cewar abokan cinikin dake siyan lita …

Labarai, NLC

Mun Dakatar Da Zanga-Zanga Bayan Da Tinubu Ya Tabbatar Da Karin Albashi

Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023

NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ƙara Farashin Kuɗin Man Fetur

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ƙara farashin man fetur a hukumance da kashi 8.8 inda a halin yanzu farashin ya koma naira 185 daga …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab