Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da …
Alfijir Labarai ta rawaito Wani matashi mai suna Hamza Umar dan shekara 30 a duniya ya shiga hannun ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada karin masu ba da shawara na musamman guda biyu da manyan mataimaka biyu. Sabbin …
Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Katsina ta ce an kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda biyar a wasu hare-hare da …
Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tsaro ta DSS a Nijeriya ta ce shugaban hukumar EFCC yana hannunta. Wata sanarwa da DSS ta wallafa a shafinta …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …
Alfijir Labarai ta rawaito ƴan sandan Ghana sun ce ana ci gaba da neman sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. Hoto/Rundunar ‘yan sandan …
Alfijir Labarai ta rawaito a kalla sama da mutum 100, cikinsu har da wani magidanci da ’ya’yansa hudu ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya saka hannu kan doka domin kafa gidauniya ta musamman da za ta rinka bayar da …
Alfijir Labarai ta rawaito Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙaramar hukumar Zari’a Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilan Nigeria. Tajudden Abbas ya samu …
Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata. Haka …
Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …
Alfijr ta rawaito Dokta Peter Afunanya, jami’in hulda da jama’a na DSS ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda Alkali Baba ya soke aikin da Feleye Olaleye ya yi a matsayin kwamishinan ‘yan sandan Kano. …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …
Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …