Alfijr ta rawaito sani Dan Majalisar Dokokin Jihar Lagos, Hon. Abdulsobur Olayiwola Olawale ya rasu a yau Talata. Dan majalisar wanda aka fi sani da …
Tag: Air force portals
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Talata a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito an kori ma’aikacin jami’ar Kabale da ke kasar Uganda daga aiki. Sanarwar dakatar da nadin na ɗan Najeriya na kunshe ne a …
Alfijr ta rawaito hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta Najeriya NBC, ta ci tarar gidan Talabijin na Arise TV, Naira miliyan biyu bisa zargin …
Alfijr ta rawaito wata Gobara ta tashi a kasuwar kayan abinci da ke Singa kan titin Bello road cikin birnin Kano. Wani makocin shagon da …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Litinin a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. …
Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da fasinjoji guda 3 a hanyar Kaduna zuwa Abuja Lamarin ya faru ne a ranar Lahadi …
Alfijr ta rawaito Kwamitin Majalisar wakilan Najeriya da ke sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati ya gayyaci ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 63, …
Daga Bilkisu Yusuf Ali Alfijr ta rawaito kungiyar Tijjaniya Grassroots Mobilization And Empowerment Initiative of Nigeria (TIGMAIN) reshen jihar Kano ta shirya tallafawa mambobinta. Bayanan …
Alfijr ta rawaito wata kungiyar musulmi mai suna Ta’awunu Human Rights Initiative ta caccaki wani fim din Nollywood mai suna, ‘Osuwon Mi’ da bata sunan …
Alfijr ta rawaito diyar tsohon shugaban ƙasar Amurka Trump, Tiffany Trump, diyar tsohon shugaban Donald Trump, ta auri masoyinta, dan Najeriya mai suna Michael Boulos, …
Alfijr ta rawaito a kalla mutane 21 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da wata motar bas ta fada cikin magudanar ruwa a Arewacin Kasar …
Alfijr ta rawaito Matakin da Babban Bankin Najeriya ya ɗauka na sake fasalin takardar kuɗin Naira na haifar da sakamako mai kyau yayin da farashin …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta cafke wasu mutane uku da ake zargi da sace mota a Abeokuta. Jami’in hulda da …
Alfijr ta rawaito mutum daya ya mutu sakamakon raunukan da ya samu a wani dakin ajiyar da ake ginawa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo. …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ya Amince da sakin naira miliyan dari uku (N300,000,000) A matsayin kuɗin karatun daliban da …
Alfijr ta rawaito Babban hafsan sojin Nijeriya Lt Gen Faruq Yahaya ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya da cewa sojoji ba za su ba ‘yan kasa …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara jihar Kano ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatur da ke Badume a ƙaramar hukumar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Juma’a, a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. …
Alfijr ta rawaito wani Miji mai suna Akpos ya kone Matarsa mai suna Risikat, har lahira. Mijin matar ya tsere daga gidansu da ke kan …