
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda na zaben gwamna da na jihar a shekarar 2023, CP Mohammed Usaini Gumel ta karbi jirgin sama mai saukar ungulu na rundunar ‘yan sandan da ke sa ido a kan jiragen sama, da karin ma’aikata, motocin aiki da na’urorin yaki da tarzoma da aka tura jihar.

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba, psc( ), NPM, NEAPS, fdc, CFR gabanin zaben gwamna da na ‘yan majalisar jiha a ranar 18 ga Maris, yau 17 ga watan Maris 2023.

Rundunar ta shirya tsaf kuma an kammala shirye-shirye, domin tabbatar da gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ