Ƙungiyoyin kwadago NLC da TUC sun caccaki gwamnonin jihohi 36 bisa cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ba. Alfijir labarai …
Ƙungiyoyin kwadago NLC da TUC sun caccaki gwamnonin jihohi 36 bisa cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ba. Alfijir labarai …
Engr Dr, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zargi wasu ‘yan adawa a Kano da rikita gwamnati na tsawon shekara guda. Alfijir labarai ta ruwaito Kwankwaso ya …
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta bukaci mata da su daina shiga masana’antar Kannywood, inda ta bayyana cewa illar shiga masana’antar da mata ke …
A Federal High Court sitting in Abuja has issued a bench warrant for three staff of the Account and Finance Department of the Rural Electrification …
Ƙungiyar ta ɗauki tsawon lokaci tana neman Gwamnatin ta share musu hawaye. Alfijir labarai ta rawaito kungiyar Likitoci masu aiki da Gwamnatin Jihar Kano (NAGGMDP), …
Rahotanni sun tabbatar da cewa mahara sun tsere da matar babban Sarkin Masarautar Ninzo, Umar Musa, cikin Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna. Alfijir labarai …
Gwamnonin Najeriya 36 sun yi watsi da naira 60,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi da gwamnatin tarayya ta ce za ta biya ma’aikatan ƙasar tun …
Gwamnatin Najeriya ta yi wa ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar tayin ba su naira 62,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi a ƙasar. Alfijir labarai ta rawaito hakan …
Muna neman afuwarku yan uwa masu albarka, mun samu matsalar na ura ne! Amma cikin ikon Allah mun warware da fatan Allah ya kara karemu. …
The Central Bank of Nigeria (CBN) says it has no plans to revoke the licences of Unity, Polaris, and Keystone banks. Online reports had claimed …
Daga Aminu Bala Madobi Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya, wato Nigeria Labour Congress da kuma Trade Union Congress sun sanar da dakatar da yajin …
Ana kyautata zaton nan gaba kadan kungiyar kwadago ta Nigeria ta janye yajin aiki da ta shiga don neman karin mafi karancin albashi. Kungiyar za …
The Organised Labour and Federal Government have reached a tentative agreement on the new national minimum wage with a resolution to further engage daily for …
Daga Aminu Bala Madobi Wata babbar kotu a Birnin Kebbi ta yanke wa wata mata Farida Abubakar hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe …
Daga Aminu Bala Gwamnatin tarayya ta kira wani taron gaggawa na kwamitoci uku kan sabon mafi karancin albashi ta hanyar Hukumar Kula da Ma’aikata ta …
Babban Bankin Najeriya Ya dage takunkumin makonni shida na karɓar sabbin kwastomomi a Online Bank na, OPay, Kuda, Palmpay, da Moniepoint. Wannan amincewa yana ba …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Lawancy wanda hukumar ta taɓa kama shi a cikin 2023, amma aka sake shi bayan ya tuba, har ya fito ya ce ya daina fitsara …
’Yan sanda sun fitar da jerin sunayen manyan ’yan daba 13 da suke farauta a birnin Kano Alfijir labarai ta ruwaito Rundunar ’yan sandan jihar …