Allah ya yiwa dattijo Farfesa Jibril Aminu rasuwar a yau Alhamis Ranar Arfa. Kafin rasuwarsa, ya taba rike mukamin ministan ilimi da ministan man fetur …
Allah ya yiwa dattijo Farfesa Jibril Aminu rasuwar a yau Alhamis Ranar Arfa. Kafin rasuwarsa, ya taba rike mukamin ministan ilimi da ministan man fetur …
Masani a fannin Shari’ah Farfesa Mamman Lawan Yusfari ya ce, hukuncin kotun koli akan baiwa kananan hukumomi ‘yancin kashe Kudadensu kai tsaye na nufin haramta …
Shugaban Jami’ar Dutsinma (FUDMA) da ke Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya zargi wasu ma’aikatan jami’ar da taimakawa ƴan bindiga da bayanai. Yankin na fama …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan aiwatar da sauye-sauye a harkar kiwo don magance matsalolin da ke kawo cikas ga …
Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa. Zankadediyar AmaryaSumayya Muhammad Ibn Abdallah …