A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …
A Najeriya, mazauna yankin gabashin Sakkwato, na ci gaba da kokawa kan yadda matsalar rashin tsaro ke ta daɗa ƙamari a shiyyar. Sabon Birni da …
Masu garkuwa da mutane sun sace ‘yan jarida biyu tare da matansa da ‘ya’yansu a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito wata sanarwa da ƙungiyar …
Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun Shiga Mota Daya Alfijir labarai ta rawaito lamarin …
A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar naira miliyan 29.9 daga …
Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan harkokin mata; Mataimakiyar kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kuros Riba, Igri Ewa ta ce ‘yan …