Bayan lugudan wuta Sojoji na neman tabbatar da Juyin mulki a ƙasar Ivory-Coast,

FB IMG 1747900830582

Tuni Sojoji Suka Mamaye fadar shugaban ƙasar inda Suka kama Harɓe-Harɓe

A yanzu haka Sojojin Kasar Ivory-Coast sun mamaye fadar Shugaban Kasa a wani yankurin da suke na kifar da Gwamnati

Sai dai Sojojin Kasar Faransa da suke aiki a cikin Kasar sun kai agajin gaggawa don su hana ju*yin mulkin, ana ta musayen wuta tsakaninsu da Sojojin Ivory Coast

Shugaba Kasar ta Ivory-Coast Alassane Ouattara wanda ya shafe shekaru 15 akan mulki ba’a san halin da yake ciki ba a halin yanzu.

Tuni wasu sassan al’ummar ƙasar suka fara murna da wannan yunkuri

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *