Katsina, Labarai An Sami Nasarar Kubutar Da Matar Marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar Daga Hannun ’Yan Bindiga. Posted onJune 15, 2026June 15, 2026 Dakarun Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar mai ritaya daga hannun masu garkuwa da mutane yayin wani samame da suka …