Ibtila’i! Aisha Buhari Ta Karye A Kafarta, An Garzaya Da Ita Asibiti

Alfijr ta rawaito Mai dakin shugaban ƙasar Najeriya Aisha Buhari ta yanke jiki ta fadi ta karye a kafar ta, angarzaya da ita wani Asibiti da a bayyana sunansa ba dake babban birnin tarayya Abuja acikin daren Lahadi nan.

Majiyar tace Aisha Buhari ta fadi ne suna tsaka da liyafar bilkisu Rimi Yar Gidan Ambassadan Nigeria a UEA Muhammad Rimi a fadar Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari acikin daren nan.

Muna addu ar Allah ya bata lafiya da sauran al’ummar musulmi baki daya ameen

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *