An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi.
Bayan Karanta masa nan take ya amsa laifinsa.
Kotun kuma ta aike dashi gidan gyaran hali na tsawan wata biyar ko yabiya tarar Naira dubu dari biyu.
An dai same shi da watsa takardun Naira dubu dubu a shagon Rahama Sa’idu dake Tarauni yayin da suke nishadi a junansu.
Freedom Radio
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan ๐
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group ๐๐
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t