Kotu ta yankewa matar da ta auri maza biyu hukunci a jihar Kano

FB IMG 1747665884023

‎Tun da fari dai an gurfanar da harira Muhammad Tudun Murtala a babbar kotun shari’ar musulunci dake zamanta a First office karkashin jagorancin Munzali Tanko Soron Ɗinki, bisa zargin aure cikin aure, zalika aka gurfanar da wani matashi mai suna Bello Abubakar ‘Yankaba.

‎Da yake yanke hukuncin Alƙalin kotun ya hori harira Muhammad Tudun Murtala ta haddace hizifi goma da ga Alkur’ani mai girma a wata makarantar islamiyya a unguwar ta Tudun Murtala.

‎Zalika Alƙalin ya hori harira ta biya mijin data aura na biyu sadakinsa naira dubu 100.

‎Sai dai a nasa bangaren mijin matar na biyu mai suna Bello Abubakar Ƴankaba ya ce, ya yafe mata wannan kuɗi.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *