Jaruma Sayyada Raihan Imam (Ƙamshi) na Gayyatarku bikin Mauludin Manzon Allah (S.A.W.) a ranar Alhamis, wato 27 ga Rabi’ul Awwal, wanda ya yi daidai da 12 ga Oktoba, 2023.
Za a yi shi ne a Dukawiya daura da FCE kano, layin Mu’azu Bin Jabal a cikin birnin Kano.
Za a fara taron da misalin ƙarfe 7:00 na dare har zuwa abin da ya sauwaƙa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo