Tinubu Ya Naɗa Hajiya Sa’adatu Dogon Bauchi Muƙamin Kwamishiniya

📸Tinubu Haj Saadatu

Ta taka muhimmiyar rawa wajen nemawa shugaba Tinubu ƙuri’un mata a Arewa har aka kai ga cimma wannan nasara.

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya naɗa Hajiya Sa’adu Dogon Bauchi muƙamin kwamishiniya a ma’aikatar ƙidaya ta ƙasa da ke Jihar Kaduna.

Hajiya Sa’adatu Dogon Bauchi jajirtacciyar mace ce wacce ita ke jagorantar ƙungiyar matan Arewa magoya bayan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, (Arewa Women For Tinubu).

Ta taka muhimmiyar rawa wajen nemawa shugaba Tinubu ƙuri’un mata a Arewa har aka kai ga cimma wannan nasara.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *